Wannan bayani ne da Majalisar Malaman Afurka ta fitar dangane da matsalar da take faruwa a qasar Nijar bayan juyin mulkin da Sojiji suka yi a qasar.

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

Bayani Mai Lamba: 30 Kwanan Wata: 05/02/1445 daidai da 22/8/2023 Wannan bayani ne da Majalisar Malaman Afurka ta fitar dangane da matsalar da take faruwa a qasar Nijar bayan juyin mulkin da Sojiji suka yi a qasar. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Maxaukakin Sarki. Tsira da aminci su tabbata ga amintaccen Manzonsa,… Read more »

*Kiran Ramadan* 1443H/2022M.

Ecrit par & déposé en vertu de Labarai.

Kira game da dakatar da uqubar da aka xorawakasar Mali, da kumanemansulhu a kantsagaitabuxawuta da dukkaninayyukanyaqi da haddasawutargaba da juna a yankunan da sukejayayya da rashinjituwa a yammacinsaharacikinwatanramadannashekarar 1443H/ 2022M. more…

*Kiran Ramadan* 1443H/2022M

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

21/3/2022M/  18/8/1443H   *Kiran Ramadan* 1443H/2022M   Kira game da dakatar da uqubar da aka xorawakasar Mali, da kumanemansulhu a kantsagaitabuxawuta da dukkaninayyukanyaqi da haddasawutargaba da juna a yankunan da sukejayayya da rashinjituwa a yammacinsaharacikinwatanramadannashekarar 1443H/ 2022M. *Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai* Dukkanyabo da godiyasuntabbataga Allah, tsira da amincin Allah su tabbatagaAnnabinrahama, Muhammad… Read more »

HAXAXXIYAR QUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

HAXAXXIYAR QUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA Bayani na 24                                                                                                     30 – R/Awwal/ 1441 A.H     28/11/2019                                  A Daina Kiran ‘Yan Ta’adda Da Sunan “Mujahidai” Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabin shiriya da rahama, Annabi Muhammad xan Abdullahi da iyalansa da sahabbansa baki xaya. Bayan haka, Haxaxxiyar qungiyar Malamai… Read more »