21/3/2022M/ 18/8/1443H
*Kiran Ramadan* 1443H/2022M
Kira game da dakatar da uqubar da aka xorawakasar Mali, da kumanemansulhu a kantsagaitabuxawuta da dukkaninayyukanyaqi da haddasawutargaba da juna a yankunan da sukejayayya da rashinjituwa a yammacinsaharacikinwatanramadannashekarar 1443H/ 2022M.
*Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai*
Dukkanyabo da godiyasuntabbataga Allah, tsira da amincin Allah su tabbatagaAnnabinrahama, Muhammad xanAbdullahi, da iyalansa da sahabbbansa.
Bayan haka,
Watan Ramadhan nawannanshekararzaiiyafarawa a 2/4/2022M (gwargwadondai yadda aka samubayaninganinwata).
A cikintsawonwatagudaMusulmaizasutsayuwurinazumi da sauranibadudaban-daban.
Ana samunMusulmai a cikindukkaninkasashen Africa nayammacinsaharaakantsari da adadimabambamci.
Watan Ramadhan daiwata ne maidaraja a wurinMusulmi, kumaabingirmamawahar a wurinwaxandabamusulmiba.
Da wannan ne *MajalisarHaxaxxiyarQungiyarMalaman Africa* da sassantawaxandasukejinginuwazuwagaqasashe 47 na Africa suke yin gamammenkira da muryaxaya, kiran da sukayiwa taken: “Kiran Ramadhan Mai GirmanaShekarar 2022M/1443H.
A cikinwannankiranakwaiabubuwabiyu da sukanema a ciki:
-
Kiran jagororinqungiyartattalinarziki ta yammacin Africa a kan a xageuqubar da aka dorawaqasar Mali, musamman a cikinwannanwatanna Ramadhan. Sun yiwannankiran ne dominsassautawagamutanenqasar ta Mali, da sauran ‘yanqasashenyankunan da sukecutuwa da wannanuqubar, tare da kwaxaitarwa a kanrivanyaqoqari da dagewawurin kai qarshenwarwarewannanmatsalar a cikinwannanwatanna Ramadhan, da xaukeuqubargabaxaya, dominqasashensu ci gaba da qoqarinsuwurinsamun ci gabanyankin.
Kuma an isarda waxannansaqonninzuwagadukkaninshuwagabanninqasashen da kecikinwannanqungiya ta tattalinarzikinaqasashen Africa ta yammawatoEcowas/Cedeao.
-
Kira nabiyukuwakira ne gamammezuwagadukkaninvangarori da qungiyoyin ‘yan aware da masujayayya da qungiyoyintawayenaqasashen Sahel da gabascinnahiyarAfric, watauqahon Africa (Somalia) da Afrika ta tsakiya, tare da rundunoninwaxannanqasashen, da qungiyoyin da sukexauke da makamai da mayaqansa-kai gabaxaya, ba tare da wariyaba, a kansukarvisulhukumasutsagaitabuxawuta, da sauranayyukan da sukashafiyaqe-yaqe da nunaadawagajunansutsawonwannanwatanna Ramadhan maidaraja, tare da yinkirazuwagajagororinaddini da nagargajiya a kansuyaxawannankiran, haka kuma tare da yinbincike da nazarinabin da zaiwarwarewannanjayayyarwaddajama’arwaxannanyankunansukadaxesunafama da ita.
Laisser un commentaire