Bayanin Hadaddiyar Ƙungiyar Malaman Afirka game da Ziyarar da wasu Limamai da Masu Wa’azi daga Afirka suka kai wa Ƙasar Yahudawan Sihiyoniya Mai Mamaya

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

Bayanin Hadaddiyar Ƙungiyar Malaman Afirka game da Ziyarar da wasu Limamai da Masu Wa’azi daga Afirka suka kai wa Ƙasar Yahudawan Sihiyoniya Mai Mamaya ______ Lambar Bayani: 32 Kwanan wata: 20/6/1447 AH = 12/12/2025 M ______ Dukkan Yabo da Godiya sun tabbata ga Allah Maɗaukaki, Wanda Ya ce: “Muminai maza da muminai mata masoya kuma… Read more »

Fatawa Mai Lamba: 17 – 45 a kan Hukuncin Tarayya da Waxanda ba Musulmi ba a Cikin Bukuiuwansu na Addini ko Taya su Murna

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

Majaisar Malaman Afrika Kwamitin Fatawa da Luraswa. Juma’a 1/06/1445 – 15/12/2923 Fatawa Mai Lamba: 17 – 45 a kan Hukuncin Tarayya da Waxanda ba Musulmi ba a Cikin Bukuiuwansu na Addini ko Taya su Murna   Shimfixa: Godiya ta tabbata ga Ubangijin talikai. Tsira da aminci su tabbata ga Shugaban halitta mai tsaira da aminci,… Read more »

Wannan bayani ne da Majalisar Malaman Afurka ta fitar dangane da matsalar da take faruwa a qasar Falasxinu da ake yi wa take da Larabci Xúfánul- aqsá.

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

Bayani Mai Lamba: 31 Kwanan Wata: 26/03/1445 daidai da 12/10/2023 Wannan bayani ne da Majalisar Malaman Afurka ta fitar dangane da matsalar da take faruwa a qasar Falasxinu da ake yi wa take da Larabci Xúfánul- aqsá. Godiya ta tabbata ga Sarkin nan da ya yi isrái da bawansa a cikin dare, daga Masallacin Makka… Read more »

Wannan bayani ne da Majalisar Malaman Afurka ta fitar dangane da matsalar da take faruwa a qasar Nijar bayan juyin mulkin da Sojiji suka yi a qasar.

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

Bayani Mai Lamba: 30 Kwanan Wata: 05/02/1445 daidai da 22/8/2023 Wannan bayani ne da Majalisar Malaman Afurka ta fitar dangane da matsalar da take faruwa a qasar Nijar bayan juyin mulkin da Sojiji suka yi a qasar. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Maxaukakin Sarki. Tsira da aminci su tabbata ga amintaccen Manzonsa,… Read more »