Kira game da dakatar da uqubar da aka xorawakasar Mali, da kumanemansulhu a kantsagaitabuxawuta da dukkaninayyukanyaqi da haddasawutargaba da juna a yankunan da sukejayayya da rashinjituwa a yammacinsaharacikinwatanramadannashekarar 1443H/ 2022M. more…
Ecrit par: admin
*Kiran Ramadan* 1443H/2022M
21/3/2022M/ 18/8/1443H *Kiran Ramadan* 1443H/2022M Kira game da dakatar da uqubar da aka xorawakasar Mali, da kumanemansulhu a kantsagaitabuxawuta da dukkaninayyukanyaqi da haddasawutargaba da juna a yankunan da sukejayayya da rashinjituwa a yammacinsaharacikinwatanramadannashekarar 1443H/ 2022M. *Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai* Dukkanyabo da godiyasuntabbataga Allah, tsira da amincin Allah su tabbatagaAnnabinrahama, Muhammad… Read more »
Bayanin Haxaxxiyar Qungiyar Malaman Afrika Akan Cutar Corona
Bayani na 25
Bayanin Haxaxxiyar Qungiyar Malaman Afrika Akan Cutar Corona
Bayani na 25 Kwanan Wata : 24/7/1441 = 19/3/2020 Bayanin Haxaxxiyar Qungiyar Malaman Afrika Akan Cutar Corona Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya halicci mutum, ya girmama shi, kuma ya fifita shi akan da yawa daga cikin abubuwan da ya halitta. Tsira da aminci su tabbata ga Annabin… Read more »
HAXAXXIYAR QUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA
Bayani na 24
HAXAXXIYAR QUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA
HAXAXXIYAR QUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA Bayani na 24 30 – R/Awwal/ 1441 A.H 28/11/2019 A Daina Kiran ‘Yan Ta’adda Da Sunan “Mujahidai” Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabin shiriya da rahama, Annabi Muhammad xan Abdullahi da iyalansa da sahabbansa baki xaya. Bayan haka, Haxaxxiyar qungiyar Malamai… Read more »
Babban Taron Hadaddiyar Kungiyar Malamai ta Afrika, Karo na Biyu
Babban Taron Hadaddiyar Kungiyar Malamai ta Afrika, Karo na Biyu: A cikin iyawar Allah, a wannan shekara Hadaddiyar Kungiyar Malaman Afrika ta gabatar da taronta na biyu a wuri mafi tsarki, …..
Babban Taron Hadaddiyar Kungiyar Malamai ta Afrika, Karo na Biyu:
Babban Taron Hadaddiyar Kungiyar Malamai ta Afrika, Karo na Biyu: A cikin iyawar Allah, a wannan shekara Hadaddiyar Kungiyar Malaman Afrika ta gabatar da taronta na biyu a wuri mafi tsarki, kuma a lokaci mafi daraja. Taron wanda aka tsara gudanar da shi duk shekaru biyar ya kasance a bana ne a cikin birnin Makka… Read more »
Bayani
Bayani N°: 21
Bayani na 21 20/3/1439H (09/12/2017M)
BAYANIN HADADDIYAR KUNGIYAR MALAMAN AFRIKA GAME DA MATAKIN DA SHUGABAN AMURKA DONALD TRUMP YA DAUKA NA MAYAR DA OFISHIN JAKADANCINSU DA ISRA’ILA ZUWA BIRNIN QUDUS Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga Manzon Allah da iyalansa da Sahabbansa baki daya. Bayan haka : Allah Tabaraka wa Ta’ala… Read more »
