HAXAXXIYAR QUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

HAXAXXIYAR QUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA Bayani na 24                                                                                                     30 – R/Awwal/ 1441 A.H     28/11/2019                                  A Daina Kiran ‘Yan Ta’adda Da Sunan “Mujahidai” Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabin shiriya da rahama, Annabi Muhammad xan Abdullahi da iyalansa da sahabbansa baki xaya. Bayan haka, Haxaxxiyar qungiyar Malamai… Read more »

Bayani na 21 20/3/1439H (09/12/2017M)

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

BAYANIN HADADDIYAR KUNGIYAR MALAMAN AFRIKA GAME DA MATAKIN DA SHUGABAN AMURKA DONALD TRUMP YA DAUKA NA MAYAR DA OFISHIN JAKADANCINSU DA ISRA’ILA ZUWA BIRNIN QUDUS Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga Manzon Allah da iyalansa da Sahabbansa baki daya. Bayan haka : Allah Tabaraka wa Ta’ala… Read more »

BAYANIN HADADDIYAR KUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA A KAN HALIN DA AL’UMMAR MUSULMIN ROHANJIA NA YANKIN ARAKAN SUKE FUSKANTA NA KISAN KIYASHI

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM BAYANIN HADADDIYAR KUNGIYAR MALAMAI TA AFRIKA A KAN HALIN DA AL’UMMAR MUSULMIN ROHANJIA NA YANKIN ARAKAN SUKE FUSKANTA NA KISAN KIYASHI Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai. Tsira da aminci su kara tabbata ga mafi darajar Annabawa; Annabi Muhammad, da iyalansa da Sahabbansa baki daya. Bayan haka: Tabbas, halin da al’ummar… Read more »

أهلاً بالعالم !

Ecrit par & déposé en vertu de غير مصنف.

مرحبا بك في مواقع اتحاد علماء إفريقيا. هذه مقالتك الأولى. حرّرها أو احذفها، ثم ابدأ في التدوين!